速報APP / 音樂與音效 / Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3

價格:免費

更新日期:2018-10-21

檔案大小:25M

目前版本:2.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:adamumusaduste@gmail.com

Email:https://www.blogger.com/blogger.g?blogID=6000945083336221951#editor/target=post;postID=6527568355274006618;onPublishedMenu=allposts;onClosedMenu=allposts;postNum=0;src=postname

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖1)-速報App

Wannan application yana dauke da audio karatun shahararen littafin nan wanda yayi suna a kasar hausa wato Iliya Dan Mai Karfi, wanda baban marubucin nan Ahmadu Ingawa ya wallafa. Muna adduar Allah ya sakawa wannan marucin littafi da alkairi, domin ya rubuta littafi mai ban nishadi da kuma darasi.

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖2)-速報App

Bayan iliya dan mai karfi za a iya samun audio application na wasu littatafn hausan idan akayi searchin (adamsdut) a cikin play store irin su

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖3)-速報App

magana jarice

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖4)-速報App

ruwan bagaja

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖5)-速報App

da kuma kundin tsatsuba.

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖6)-速報App

Idan har kaji dadin wannan littafi to kada a manta ayi sharing din sa ga sauran abokanan arziki, kuma kada a manta ayi rating na wannan Iliya Dan Mai Karfi.

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖7)-速報App

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖8)-速報App

Littafin Iliya Dan Mai Karfin mp3(圖9)-速報App